Gallery
Zalihat nice mahaifiyar Ahmad,yakasance duk a yayana yafimin biyayya shiyasa namasa Alkwarin duk Abinda yakeso Zan Masa,Kinshigo rayuwar mu,Ahmad yakasance Yana sanki tin Kan farkawar ki Nina gane hakan duk dashi begane ba,Kuma zalihat tin lokacin da na ganki kikashiga Raina naji duk duniya banasan wata tazama suruka ta seke,Kuma Alhmdh kinzama surukata,dukda ansha zuwa azigani meyasa Zan daurawa Dana matar da ba,asan asalinta ba,yarta ta sunnace,Koko satota kikai kika gudu, ba abinda banjiba Amma Sam narufe kunnuwa na nace seke,Yan uwana ma basusoba, Harsuna Alwashin duk Randa yarki tagirma se suntona asiri,nayi fushi dasu Kuma nace duk Wanda yakuskusa yabudu Baki yayi Magana akan rayuwarki banyafe musuba kun bani basu.














